iqna

IQNA

kiran salla
tehran (IQNA) A ci gaba da cin zarafin musulmi da yahudawan sahyuniya ke yi a cikin yankunan Falastinawa da suka mamaye, tun a jiya Laraba sun sanar da hana yin kiran salla a cikin masallacin annabi Ibrahim amincin Allah ya tabbata a gare shi da ke birnin Alkhalil.
Lambar Labari: 3487253    Ranar Watsawa : 2022/05/05

Tehran (IQNA) Majalisar limaman kasar Aljeriya ta yi kira da a kawar da tazara tsakanin jama'a tare da dawo da karatu a masallatan kasar, duba da yadda aka samu raguwar yaduwar cutar korona a kasar.
Lambar Labari: 3487029    Ranar Watsawa : 2022/03/09

Tehran (IQNA) yahudawa sahyuniya sun rufe masallacin Anabi Ibrahim (AS) da ke garin Alkhalil a cikin Falastinu.
Lambar Labari: 3486495    Ranar Watsawa : 2021/10/31

Tehran (IQNA) kiran salla h tare da sayyid Muhammad Jawad Musawi Darchei a hubbaren Bilal (RA) a Damascus Syria
Lambar Labari: 3486328    Ranar Watsawa : 2021/09/19

Tehran (IQNA) shugaban addini na kasar Turkiya tare da fitaccen makarancin kur'ani na kasar sun gudanar da kiran salla tare a masallacin Muradiyya da ke kasar Bulgaria.
Lambar Labari: 3486042    Ranar Watsawa : 2021/06/23

Tehran (IQNA) musulmin kasar Afirka ta kudu na shirin kalubalantar hukuncin wata kotu da ya hana yada kiran salla   a wani masallacin musulmi.
Lambar Labari: 3485159    Ranar Watsawa : 2020/09/07

Tehran (IQNA) an saka kiran salla daga dogon beni na Burj Khalifa a Dubai a matsayin alamar bude masallatai.
Lambar Labari: 3484945    Ranar Watsawa : 2020/07/02

Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin addini ta kasar Aljeriya ta sanar da cewa akwai shirin fara saka karatun kur’ani a dukkanin masallatan kasar.
Lambar Labari: 3484687    Ranar Watsawa : 2020/04/07